Yadda zaka cike Wani Sabon Tallafin Kyautar Kudi Na NG-Cares Daga 500k zuwa 1Million 2022 | NaijaStack

Yadda zaka cike Wani Sabon Tallafin Kyautar Kudi Na NG-Cares Daga 500k zuwa 1Million 2022

Jama’a Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana.Cikin koshin lafiya.

A yau gani tafe da wata muhimmiyar sanarwa ga wadanda suka cike tallafin kudi na Ng-cares.

Shi de wannan shirin za a bada tallafin kudi daga naira 500’000 zuwa Million daya, yayin da wadanda suke da register na shedar kasuwanci zasu samu daga million daya abun da yayi sama, kuma duk kyauta ne.

A yanzu haka Enumerators sun fara karban bayanai a wasu jihohin na wadanda suka cika, kamar de yadda akayi na Tallafin kudi na RRR, dan haka daga yanzu zuwa kowane lokaci za a iya fara karban bayanai a garinku, wasu kuma ana turo musu sako wanda yake dauke da link wanda zakabi link din domin ka shigar da bayanan naka.

Sannan Kuma har yanzu ba’a rufe cike tallafin a wasu jahohin ba, dan haka ga link a kasa saika shiga domin cikewa.

Apply Here: 

 

Do you find NaijaStack useful? Click here to give us five stars rating!

More

Scholarships

You May Like