Ali Nuhu Mutumin Kirki ne Sai dai bashi da Hakuri Cewar Adam Zango

Ali Nuhu Mutumin Kirki ne Sai dai bashi da Hakuri Cewar Adam Zango
Fitaccen Jarumin Kannywood Adam Zango ya bayyana cewa Jarumi Ali Nuhu Mutumin Kirki ne Sai dai kawai bashi da Hakuri.
Dama dai Yawancin mutane sukan bayyana cewa jarumin haka yake dukkan wanda ya sanshi mutumin kirki ne kawai dai baya da hakuri ne.
Kalli Cikakken vedion anan 👇
Do You Find NaijaStack Useful? Click Here To Give Us Five Stars Rating!