A’isha tsamiya mutane miliyan Daya (1) ne suka nemi Aurena

Lallai A’isha tsamiya tana da matukar farin jini tunda duk ƙasar Nan babu wata mace wacce zata daga hannun tace itama manema miliyan daya sun taba neman aurenta sai wannan jaruma mai matukar farin jini wanda shine hausawa ke kirada suna goshi jarumar ta fadi haka kai tsaye

Wannan maganar ta tayarwa da mata hankali saboda yadda suka ji wannan farin jini dole duk wata mace zata so ace ta kasance kamar wannan jarumar saboda duk wata mace tanaso taga yan maza suna ribibi akanta yau wannan yazo gobe wannan yazo

Sai dai abin tambayar da ake mata shine ta yaya take kirga duk yawan mutane da suke nemi aurenta saboda yadda ta fada abin yayi yawa bazai yiyu mutum ya kirga yawan miliyan dayaba inda wasu suka ce kusan duka mazan garinsune mq suka nemi auren nata kenan


Do You Find NaijaStack Useful? Click Here To Give Us Five Stars Rating!
Back to top button